Tehran (IQNA) Ministan harkokin wajen kasar Iran ya tuntubi babban sakataren kungiyar OIC dangane da halin da ake ciki na baya-bayan nan a kasar Falasdinu, ya kuma yi kira da a kara daukar matakai na kasashen duniya musamman kungiyar hadin kan kasashen musulmi domin dakile wadannan hare-hare.
Lambar Labari: 3490344 Ranar Watsawa : 2023/12/22
Tehran (IQNA) A taron na biyu na cibiyoyin sa ido kan magunguna na kasa a kasashe mambobin kungiyar OIC, an amince da shirin karfafa hadin gwiwa tsakanin cibiyoyin harhada magunguna a kasashe mambobin kungiyar.
Lambar Labari: 3487823 Ranar Watsawa : 2022/09/08